| Hausa
"Yi haƙuri Paris, amma Istanbul ce birnin soyayya."
"Yi haƙuri Paris, amma Istanbul ce birnin soyayya."
Masu yawon buɗe ido na tashe a kafafen sada zumunta bayan da suka bayyana Istanbul a matsayin sabon Birnin Soyayya da suka fi so.

Bidiyoyin da suke wallafawa na nuna fitattun wuraren tarihi, kyawawan wuraren shaƙatawa da kuma yanayin birnin, wanda ya sa mutane da dama ke bayyana Istanbul a matsayin sabon "Birnin Soyayya.

Ƙarin Bidiyoyi
Yadda kujerar Firaministan Birtaniya ke komawa tamkar kujerar aski
Sabuwar wakata jan hankali ce ga 'yan Masana'antar Kannywood
An kama mage tana safarar miyagun kwayoyi zuwa gidan yari a Rasha
An yi jana'izar yaran da aka gano a baya bayan nan daga baraguzan Makarantar Minab ta Iran
Kasashen Afirka da ba su da tsahon Shugaba mai rai
Ambaliyar ruwa ta yi ajalin mutane akalla 20 a Afghanistan
Taurarin 'yankwallo da suka yi bankwana da Gasar Kofin Duniya daga 2026
Jami'an tsaron gabar teku na China da Philippine sun yi doke-doke
Yadda batun Falasdinu ya sa Musulmai suka goyi bayan Sifaniya a karawa da Aegentina
Mece ce NATO, wace rawa take takawa a tsaron duniya?