Masana sun bayyana cewa akwai alfanu da dama bisa samun tsoffin shugabannin ƙasa da ke raye, inda wasu sukan taimaka wa ƙasashensu wajen saita lamura, ko da yake a wani ɓangaren wasu kan zamar wa ƙasar rigar-ƙaya.


Ƙarin Bidiyoyi
Kasashen Afirka da ba su da tsahon Shugaba mai rai
Yayin da a ƙasashe irin su Nijeriya da Jamhuriyar Nijar ake da tsoffin shugabannin ƙasa da ke raye, a wasu ƙasashe kamar su Jamhuriyar Kamaru, babu irin waɗannan shugabanni.
Ƙarin Bidiyoyi