| Hausa
An kama mage tana safarar miyagun kwayoyi zuwa gidan yari a Rasha
Rayuwa
An kama mage tana safarar miyagun kwayoyi zuwa gidan yari a Rasha
Hukumomin gidajen yari na Rasha sun kama wata mage da ake amfani da ita wajen fasa-ƙwaurin miyagun ƙwayoyi zuwa gidan gyaran hali a yankin Nizhny Novgorod a ranar 21 ga watan Yuli.

Jami'ai sun gano wata kwala da aka saƙa da yadin da aka yi a gida, ɗauke da hodar iblis da aka maƙala wa dabbar. Bayan an ƙwace ƙwayoyin, an duba lafiyar magen sannan aka sake ta.

Ƙarin Bidiyoyi
Yadda kujerar Firaministan Birtaniya ke komawa tamkar kujerar aski
Sabuwar wakata jan hankali ce ga 'yan Masana'antar Kannywood
"Yi haƙuri Paris, amma Istanbul ce birnin soyayya."
An yi jana'izar yaran da aka gano a baya bayan nan daga baraguzan Makarantar Minab ta Iran
Kasashen Afirka da ba su da tsahon Shugaba mai rai
Ambaliyar ruwa ta yi ajalin mutane akalla 20 a Afghanistan
Taurarin 'yankwallo da suka yi bankwana da Gasar Kofin Duniya daga 2026
Jami'an tsaron gabar teku na China da Philippine sun yi doke-doke
Yadda batun Falasdinu ya sa Musulmai suka goyi bayan Sifaniya a karawa da Aegentina
Mece ce NATO, wace rawa take takawa a tsaron duniya?