| Hausa
Sabuwar wakata jan hankali ce ga 'yan Masana'antar Kannywood
Sabuwar wakata jan hankali ce ga 'yan Masana'antar Kannywood
Fitaccen mawaƙin siyasar nan na Nijeriya, Tijjani Gandu, ya bayyana wa TRT Afrika Hausa dalilinsa na yin sabuwar waƙa mai taken "Masana'anta Industry".

Mawaƙin ya kuma koka kan yadda ake ci-da-gumin 'yan masana'antar da sunan siyasa.

Ga cikakkiyar hirar a nan

Ƙarin Bidiyoyi
Yadda kujerar Firaministan Birtaniya ke komawa tamkar kujerar aski
An kama mage tana safarar miyagun kwayoyi zuwa gidan yari a Rasha
"Yi haƙuri Paris, amma Istanbul ce birnin soyayya."
An yi jana'izar yaran da aka gano a baya bayan nan daga baraguzan Makarantar Minab ta Iran
Kasashen Afirka da ba su da tsahon Shugaba mai rai
Ambaliyar ruwa ta yi ajalin mutane akalla 20 a Afghanistan
Taurarin 'yankwallo da suka yi bankwana da Gasar Kofin Duniya daga 2026
Jami'an tsaron gabar teku na China da Philippine sun yi doke-doke
Yadda batun Falasdinu ya sa Musulmai suka goyi bayan Sifaniya a karawa da Aegentina
Mece ce NATO, wace rawa take takawa a tsaron duniya?