| Hausa
Farfado da layin jirgin ƙasa ta Istanbul zuwa Madina
Farfado da layin jirgin ƙasa ta Istanbul zuwa Madina
Kalli bayanin yadda farfaɗo da Layin Dogon Hejaz zai iya sake fasalin mu'amala da siyasar Gabas Ta Tsakiya tare da rage lokacin zuwa Aikin Hajji.

Farfaɗo da layin dogon na zamanin Daular Usmaniyya zai iya ƙarfafa haɗin kai ta fuskar tattalin arziki da siyasa da al'ada daga yankin Gulf zuwa gabashin Tekun Meditiraniyan,

Yayin da yake nuna gagarumar karkata zuwa haɗin kan yankin. Wasu masana na ganin farfaɗo da Layin Dogon Hejaz zai sauƙaƙa zuwa aikin hajji ta jirgin ƙasa da kuma haɗa kai tsakanin ƙasashen yankin Gabasn Ta Tsakiya.

Ƙarin Bidiyoyi
Amfanin kallon faduwar rana ga lafiyarmu
Yadda kujerar Firaministan Birtaniya ke komawa tamkar kujerar aski
Sabuwar wakata jan hankali ce ga 'yan Masana'antar Kannywood
An kama mage tana safarar miyagun kwayoyi zuwa gidan yari a Rasha
"Yi haƙuri Paris, amma Istanbul ce birnin soyayya."
An yi jana'izar yaran da aka gano a baya bayan nan daga baraguzan Makarantar Minab ta Iran
Kasashen Afirka da ba su da tsahon Shugaba mai rai
Ambaliyar ruwa ta yi ajalin mutane akalla 20 a Afghanistan
Taurarin 'yankwallo da suka yi bankwana da Gasar Kofin Duniya daga 2026
Jami'an tsaron gabar teku na China da Philippine sun yi doke-doke