Bello Illa na Tahoua ne ya ci gasar bayan ya kayar da Maty Souley na Maradi. Taron ya samu halarci ɗaruruwan jama'a ciki har da jami'an gwamnati har da Ministan Matasan, Wasanni da Al'ada, Sidi Mohamed Almahmoud.


Ƙarin Bidiyoyi
An kammala gasar kokawa a Jamhuriyar Nijar
An kammala gasar kokawar gargajiya da aka kwashe kwanaki uku ana gudanarwa a jihar Tahoua ta Jamhuriyar Nijar a ranar Lahadi 12 ga Yuli.
Ƙarin Bidiyoyi