| Hausa
Dubban mutane sun yi tattaki domin shahidan 15 ga Yuli
Dubban mutane sun yi tattaki domin shahidan 15 ga Yuli
Dubban mutane sun yi maci ta kan Gadar Shahidan 15 ga Yuli domin girmama waɗanda suka yi shahada a yunƙurin juyin mulkin 15 watan Yuli na 2016.

Gadar wacce a baya ake kiranta Gadar Bosphorus, ita ce wajen da aka kashe fararen hula 34 bayan sojojin da ke da alaƙa da ƙungiyar ta'addacni ta FETO sun bude wa mutane wuta waɗanda suke yunƙurin hana juyin mulkin.

Daga baya an sauya mata suna zuwa Gadar Shahidan 15 ga Yuli don girmama waɗanda suka rasa ransu a wajen kare ƙasa

Ƙarin Bidiyoyi
Muhimman bayanai kan Asusun Tsaro na Arewa a Nijeriya
Damuwa kan karkatar da abincin kananan yara a jihar Yobe
Matsalar ta'ammali da miyagun kwayoyi tsakanin mata a Nijeriya
Jirgin ƙarshe ya kwaso 'yan Nijeriya 208 daga Afirka ta Kudu
Yaki ya sake dagulewa tsakanin Amurka da Iran
Iran da Amurka na musayar hare-hare
Mutum 27 sun mutu sakamakon gaggarumar gobara a wata mashaya a Thailand
Abin da zuwan kasuwar hannun-jarin Nijeriya ta farko a duniya ke nufi
An kammala gasar kokawa a Jamhuriyar Nijar
Yadda ake ci gaba da gyara magudanun ruwa a Ghana don kauce wa sake ambaliya