| Hausa
Yadda ake ci gaba da gyara magudanun ruwa a Ghana don kauce wa sake ambaliya
Afirka
Yadda ake ci gaba da gyara magudanun ruwa a Ghana don kauce wa sake ambaliya
Al'ummar ƙasar Ghana suna ci gaba da gyaran kwatoci da magudanan ruwa bayan ambaliyar ruwan da aka yi a sassan ƙasar a watan jiya wadda ta yi sanadin mutuwar aƙalla mutum 34 da asarar dukiyoyi, a cewar alƙaluman hukumomi.

Mazauna Accra, babban birnin Ghana da wasu sassan ƙasar sun duƙufa wajen gyara magudanan ruwa da kwashe bola domin kauce wa ambaliya a nan gaba

Ƙarin Bidiyoyi
Muhimman bayanai kan Asusun Tsaro na Arewa a Nijeriya
Damuwa kan karkatar da abincin kananan yara a jihar Yobe
Matsalar ta'ammali da miyagun kwayoyi tsakanin mata a Nijeriya
Jirgin ƙarshe ya kwaso 'yan Nijeriya 208 daga Afirka ta Kudu
Yaki ya sake dagulewa tsakanin Amurka da Iran
Dubban mutane sun yi tattaki domin shahidan 15 ga Yuli
Iran da Amurka na musayar hare-hare
Mutum 27 sun mutu sakamakon gaggarumar gobara a wata mashaya a Thailand
Abin da zuwan kasuwar hannun-jarin Nijeriya ta farko a duniya ke nufi
An kammala gasar kokawa a Jamhuriyar Nijar