A Kano da wasu sassan Nijeriya, hukumomi sun ce ana ƙara ganin mata, har da matan aure, na shiga harkar miyagun ƙwayoyi.
Me ya jawo wannan matsala? Kuma wane haɗari take haifarwa ga iyali da makomar al'umma?
Ga sharhi kan lamarin.