A wannan bidiyon, mun yi nazari kan dalilin kafa sabon Asusun Tsaro na Arewa, abin da ake sa ran zai yi, da kuma dalilin da ya sa wasu masana ke cewa nasararsa za ta dogara ne ba kawai kan kuɗi ba, har ma da yadda za a gudanar da shi da kuma magance tushen matsalar rashin tsaro


Ƙarin Bidiyoyi
Muhimman bayanai kan Asusun Tsaro na Arewa a Nijeriya
Jihohin Arewa sun amince za su riƙa tara Naira biliyan ɗaya kowace a kowane wata domin yaƙi da rashin tsaro. Amma shin kuɗi kaɗai za su iya kawo ƙarshen matsalar da ta daɗe tana addabar yankin?
Ƙarin Bidiyoyi