Wannan shi ne batun da wannan bayanin namu ya mayar da hankali a kai inda masana suka nuna cewa kasuwar hannayen-jari kusan ita ce wuri da ya fi samar da riba ga mutane a halin yanzu a ƙasar. Wane hannun jari kuka saya ko kuma kuke son saya?


Ƙarin Bidiyoyi
Abin da zuwan kasuwar hannun-jarin Nijeriya ta farko a duniya ke nufi
Ta yaya ‘yan Nijeriya za su ci moriyar tagomashin da kasuwar hannayen-jarin ƙasar ta samu ta kasancewa kasuwar da ta fi ko wacce a wannan shekarar a duniya?
Ƙarin Bidiyoyi