| Hausa
Mutum 27 sun mutu sakamakon gaggarumar gobara a wata mashaya a Thailand
Duniya
Mutum 27 sun mutu sakamakon gaggarumar gobara a wata mashaya a Thailand
Babbar gobara ta hargitsa gundumar Chatuchak da ke Bangkok a ranar 12 ga Yuli, inda ta kashe aƙalla mutane 27 da jikkata wasu 63, ciki har da wasu 22 da ke cikin mawuyacin hali.

Ma’aikatan kashe gobara sun kashe wutar cikin mintuna 30. Firaministan Thailand Anutin Chamvirakul ya ziyarci wajen tare da bayar da umarnin gudanar da cikakken bincike.

Ƙarin Bidiyoyi
Muhimman bayanai kan Asusun Tsaro na Arewa a Nijeriya
Damuwa kan karkatar da abincin kananan yara a jihar Yobe
Matsalar ta'ammali da miyagun kwayoyi tsakanin mata a Nijeriya
Jirgin ƙarshe ya kwaso 'yan Nijeriya 208 daga Afirka ta Kudu
Yaki ya sake dagulewa tsakanin Amurka da Iran
Dubban mutane sun yi tattaki domin shahidan 15 ga Yuli
Iran da Amurka na musayar hare-hare
Abin da zuwan kasuwar hannun-jarin Nijeriya ta farko a duniya ke nufi
An kammala gasar kokawa a Jamhuriyar Nijar
Yadda ake ci gaba da gyara magudanun ruwa a Ghana don kauce wa sake ambaliya