| Hausa
Yaki ya sake dagulewa tsakanin Amurka da Iran
Yaki ya sake dagulewa tsakanin Amurka da Iran
Mun yi nazari kan sabon rincaɓewar yaƙin da kuma tasirinsa a kan tattalin arzikin duniya.

Rikici ya sake rinceɓewa tsakanin Amurka da Iran, inda Shugaban Amurka Donald Trump ya yi gargadin cewa hare-haren da ake kai wa Iran za su ci gaba da tsananta a cikin kwanaki masu zuwa, yana mai gargadin cewa idan har Tehran ta ki komawa kan teburin tattaunawa, Amurka za ta soma kai hari kan tashoshin wutar lantarki da gadoji na ƙasar a mako mai zuwa, kamar yadda ya bayyana a wata hira da gidan Talabijin na Fox News ta yi da shi.

Kalaman nasa na zuwa ne yayin da ita ma Iran ke zafafa kai hare-hare a cibiyoyin Amurka a Gabas ta Tsakiya.

Ƙarin Bidiyoyi
Muhimman bayanai kan Asusun Tsaro na Arewa a Nijeriya
Damuwa kan karkatar da abincin kananan yara a jihar Yobe
Matsalar ta'ammali da miyagun kwayoyi tsakanin mata a Nijeriya
Jirgin ƙarshe ya kwaso 'yan Nijeriya 208 daga Afirka ta Kudu
Dubban mutane sun yi tattaki domin shahidan 15 ga Yuli
Iran da Amurka na musayar hare-hare
Mutum 27 sun mutu sakamakon gaggarumar gobara a wata mashaya a Thailand
Abin da zuwan kasuwar hannun-jarin Nijeriya ta farko a duniya ke nufi
An kammala gasar kokawa a Jamhuriyar Nijar
Yadda ake ci gaba da gyara magudanun ruwa a Ghana don kauce wa sake ambaliya