Gwamnatin Jihar Yobe ta bayyana matukar damuwarta game da yadda ake amfani da wani abincin musamman don yara, wanda aka fi sani da “Ready-to-Use Therapeutic Food” ta hanyar da ba ta dace ba, inda wasu mutane suke karkatar da shi a fadin kananan hukumomi 17 da ke jihar.


Ƙarin Bidiyoyi
Damuwa kan karkatar da abincin kananan yara a jihar Yobe
Sakataren Gudanarwa na Hukumar Kula da Lafiya a Matakin Farko ta Jihar, Babagana Kundi-Machina, ne ya bayyana hakan yayin wani taron tattaunawa na manyan masu ruwa da tsaki da gwamnatin jihar ta shirya a Damaturu, babban birnin jihar.
Ƙarin Bidiyoyi