| Hausa
Jirgi mara matuki na Isra'ila ya kai wa danjaridar Lebanon hari
00:34
Jirgi mara matuki na Isra'ila ya kai wa danjaridar Lebanon hari
Wani bidiyo ya nuna wani ɗanjaridar Lebanon kwance cikin jini a kan titi bayan da ya jikkata sakamakon luguden wutar da Isra’ila ta yi a kusa da garin Kfar Tebnit da ke kudancin Lebanon.

Harin ya zo ne bayan sanar da wata yarjejeniya da Pakistan ta shiga tsakani ta Amurka da Iran, duk kuwa da cewa har yanzu ana ci gaba da tsagaita wutar yaƙi a Lebanon, wadda ta fara aiki tun ranar 17 ga Afrilu.

Ƙarin Bidiyoyi
Abubuwan da Dala Triliyan 1.1 ta Elon Musk za ta iya yi a Afirka
An kyankyashe dubban tsuntsayen flamingo a Turkiyya
Manyan sojojin da rashin tsaro ya yi ajalinsu a Nijeriya
Yadda aka sauya rigar ka'aba a ranar farko ta shekarar musulunci
An jera dubban takalma a don girmama 'ya'yan Falasdinawa da aka kashe
Yadda waya da soshiyal midiya ke lalata kwakwalwar yara
'Dalilin da ke sa ake sauya jarumai a fina-finai masu dogon zango'
Masu adawa da tsarin mulkin masarauta sun gudanar da tattaki yayin faretin bikin Sarki Charles
'Yasandan Peru sun yi shigar burtu dom kama masu laifi
Gobara ta cinye rukunin ma'ajiyar kayan aikin likitanci a California