| Hausa
Yadda aka sauya rigar ka'aba a ranar farko ta shekarar musulunci
00:47
Duniya
Yadda aka sauya rigar ka'aba a ranar farko ta shekarar musulunci
Sabuwar shekara ta Musulunci ta fara da wani muhimmin al'amari a Makkah. An sauya Kiswah, rigar Dakin Ka'aba mai tsarki. Kalli yadda aka gudanar da wannan gagarumin aiki.

Ƙarin Bidiyoyi
An jera dubban takalma a don girmama 'ya'yan Falasdinawa da aka kashe
Yadda waya da soshiyal midiya ke lalata kwakwalwar yara
'Dalilin da ke sa ake sauya jarumai a fina-finai masu dogon zango'
Masu adawa da tsarin mulkin masarauta sun gudanar da tattaki yayin faretin bikin Sarki Charles
'Yasandan Peru sun yi shigar burtu dom kama masu laifi
Gobara ta cinye rukunin ma'ajiyar kayan aikin likitanci a California
Tsokaci kan jan kati uku da aka bayar a wasan darko na Gasar Kofin Duniya ta 2026
'Ku mika ko ku fuskanci cikakken karfin kasar Nijeriya'
Dansama-jannatin NASA ya dauki bidiyo na hasken Aurora Austalis na kudancin Duniya
''Ina son sa (Shugaba Erdogan) sosai''