| Hausa
An jera dubban takalma a don girmama 'ya'yan Falasdinawa da aka kashe
00:50
An jera dubban takalma a don girmama 'ya'yan Falasdinawa da aka kashe
An jera dubban takalman yara a wani dandalin jama'a a ƙasar Netherlands domin girmama yaran Falasɗinawa da aka kashe a hare-haren Isra'ila a Gaza tun daga watan Oktoban 2023.

Gidauniyar Plant an Olive Tree Foundation ce ta shirya taron tunawa da waɗanda suka mutu a dandalin Markt Square da ke birnin Den Bosch. Taron ya kuma karrama 'yan jaridar da aka kashe yayin da suke ba da rahoto kan yakin Isra'ila a Gaza, inda aka nuna hotuna da sunayen waɗanda suka mutu a sassa daban-daban na dandalin.

Ƙarin Bidiyoyi
Yadda aka sauya rigar ka'aba a ranar farko ta shekarar musulunci
Yadda waya da soshiyal midiya ke lalata kwakwalwar yara
'Dalilin da ke sa ake sauya jarumai a fina-finai masu dogon zango'
Masu adawa da tsarin mulkin masarauta sun gudanar da tattaki yayin faretin bikin Sarki Charles
'Yasandan Peru sun yi shigar burtu dom kama masu laifi
Gobara ta cinye rukunin ma'ajiyar kayan aikin likitanci a California
Tsokaci kan jan kati uku da aka bayar a wasan darko na Gasar Kofin Duniya ta 2026
'Ku mika ko ku fuskanci cikakken karfin kasar Nijeriya'
Dansama-jannatin NASA ya dauki bidiyo na hasken Aurora Austalis na kudancin Duniya
''Ina son sa (Shugaba Erdogan) sosai''