| Hausa
'Ku mika ko ku fuskanci cikakken karfin kasar Nijeriya'
01:05
'Ku mika ko ku fuskanci cikakken karfin kasar Nijeriya'
Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya aike da kakkausan gargaɗi ga 'yanfashin daji da masu garkuwa da mutane da masu daukar nauyin ta'addanci, inda ya nemi su miƙa wuya ko kuma su fuskanci fushin Nijeriya.

Shugaban ya yi gargaɗin ne a lokacin da yake magana kan matsalolin tsaro da ƙasar ke fuskanta, yayin da yake yi wa 'yanƙasar jawabi a Ranar Dimokuraɗiyya, yana mai jaddada ƙudirin gwamnatinsa na maido da zaman lafiya da kare rayuka da dukiyoyi.

Ƙarin Bidiyoyi
'Dalilin da ke sa ake sauya jarumai a fina-finai masu dogon zango'
Masu adawa da tsarin mulkin masarauta sun gudanar da tattaki yayin faretin bikin Sarki Charles
'Yasandan Peru sun yi shigar burtu dom kama masu laifi
Gobara ta cinye rukunin ma'ajiyar kayan aikin likitanci a California
Tsokaci kan jan kati uku da aka bayar a wasan darko na Gasar Kofin Duniya ta 2026
Dansama-jannatin NASA ya dauki bidiyo na hasken Aurora Austalis na kudancin Duniya
''Ina son sa (Shugaba Erdogan) sosai''
Lokuta biyar da Trump ya tsawata wa Netanyahu da abin da ya biyo baya
'Tsangwamar baki: Yadda 'yan Nijeriya ke barin Afirka ta Kudu saboda 'fargaba'
Tsokaci kan 'yanwasan da ka iya jan hankali a gasar kofin duniya ta 2026