Wata gagarumar gobara ta tashi a wani ma'ajiyar kayan aikin lafiya a Arewacin California, inda ta haifar da baƙin hayaƙi mai kauri wanda ya mamaye sararin samaniya, lamarin da ya sa aka kwashe ma'aikata da mutane daga wasu ɗakunan ajiya da ke kusa da wurin.

00:20

00:20
Ƙarin Bidiyoyi
Gobara ta cinye rukunin ma'ajiyar kayan aikin likitanci a California
Jami'ai sun ce an yi nasarar fitar da dukkan ma'aikatan da ke wurin cikin aminci, ba tare da wani ya samu rauni ba.
Ƙarin Bidiyoyi