| Hausa
Masu adawa da tsarin mulkin masarauta sun gudanar da tattaki yayin faretin bikin Sarki Charles
00:20
Duniya
Masu adawa da tsarin mulkin masarauta sun gudanar da tattaki yayin faretin bikin Sarki Charles
Masu zanga-zangar adawa da masarauta sun yi tattaki a kusa da Fadar Buckingham da ke birnin London yayin bikin Trooping the Colour, wato faretin soji na shekara-shekara da ke alamta zagayowar ranar haihuwar Sarkin Birtaniya a hukumance.

Masu zanga-zangar sun ɗauki alluna masu kira da a soke tsarin masarauta, ciki har da waɗanda aka rubuta a kansu "Down with the Crown" (A kawar da Masarauta)

Ƙarin Bidiyoyi
'Dalilin da ke sa ake sauya jarumai a fina-finai masu dogon zango'
'Yasandan Peru sun yi shigar burtu dom kama masu laifi
Gobara ta cinye rukunin ma'ajiyar kayan aikin likitanci a California
Tsokaci kan jan kati uku da aka bayar a wasan darko na Gasar Kofin Duniya ta 2026
'Ku mika ko ku fuskanci cikakken karfin kasar Nijeriya'
Dansama-jannatin NASA ya dauki bidiyo na hasken Aurora Austalis na kudancin Duniya
''Ina son sa (Shugaba Erdogan) sosai''
Lokuta biyar da Trump ya tsawata wa Netanyahu da abin da ya biyo baya
'Tsangwamar baki: Yadda 'yan Nijeriya ke barin Afirka ta Kudu saboda 'fargaba'
Tsokaci kan 'yanwasan da ka iya jan hankali a gasar kofin duniya ta 2026