| Hausa
'Dalilin da ke sa ake sauya jarumai a fina-finai masu dogon zango'
09:58
Rayuwa
'Dalilin da ke sa ake sauya jarumai a fina-finai masu dogon zango'
A lokuta da dama 'yan kallo na mamakin yadda ana tsaka da yin fim musamman mai dogon zango, sai a ga an canza jarumi ko jaruma.

Fitaccen darakta a Kannywood, Falalu Dorayi ya shaida wa TRT Afrika Hausa dalilan da ke jawo hakan.

Amma kafin nan, ya fara ne da yi mana bayani a kan fin din "Kaddara" wanda ke jan hankalin masu kallo, inda ya ba da umarni a cikinsa

Ƙarin Bidiyoyi
Masu adawa da tsarin mulkin masarauta sun gudanar da tattaki yayin faretin bikin Sarki Charles
'Yasandan Peru sun yi shigar burtu dom kama masu laifi
Gobara ta cinye rukunin ma'ajiyar kayan aikin likitanci a California
Tsokaci kan jan kati uku da aka bayar a wasan darko na Gasar Kofin Duniya ta 2026
'Ku mika ko ku fuskanci cikakken karfin kasar Nijeriya'
Dansama-jannatin NASA ya dauki bidiyo na hasken Aurora Austalis na kudancin Duniya
''Ina son sa (Shugaba Erdogan) sosai''
Lokuta biyar da Trump ya tsawata wa Netanyahu da abin da ya biyo baya
'Tsangwamar baki: Yadda 'yan Nijeriya ke barin Afirka ta Kudu saboda 'fargaba'
Tsokaci kan 'yanwasan da ka iya jan hankali a gasar kofin duniya ta 2026