| Hausa
Tsokaci kan jan kati uku da aka bayar a wasan darko na Gasar Kofin Duniya ta 2026
02:19
Tsokaci kan jan kati uku da aka bayar a wasan darko na Gasar Kofin Duniya ta 2026
Ba ci 2-0 da Mexico ta doke Afirka ta Kudu ba ne ya ɗauki hankali a wasan buɗe Gasar Kofin Duniya ta 2026!

Abin da ya girgiza duniyar ƙwallon ƙafa shi ne jan kati uku da aka bayar a wasa guda — karo na farko a tarihin wasan buɗe Gasar Kofin Duniya.

Shin wannan saƙo ne daga FIFA cewa alkalan wasa za su yi tsauri fiye da kowane lokaci? Ko kuwa sun yi tsanani da yawa tun daga wasan farko?

Ƙarin Bidiyoyi
'Dalilin da ke sa ake sauya jarumai a fina-finai masu dogon zango'
Masu adawa da tsarin mulkin masarauta sun gudanar da tattaki yayin faretin bikin Sarki Charles
'Yasandan Peru sun yi shigar burtu dom kama masu laifi
Gobara ta cinye rukunin ma'ajiyar kayan aikin likitanci a California
'Ku mika ko ku fuskanci cikakken karfin kasar Nijeriya'
Dansama-jannatin NASA ya dauki bidiyo na hasken Aurora Austalis na kudancin Duniya
''Ina son sa (Shugaba Erdogan) sosai''
Lokuta biyar da Trump ya tsawata wa Netanyahu da abin da ya biyo baya
'Tsangwamar baki: Yadda 'yan Nijeriya ke barin Afirka ta Kudu saboda 'fargaba'
Tsokaci kan 'yanwasan da ka iya jan hankali a gasar kofin duniya ta 2026