'Yan sandan ƙasar Peru sun yi basaja a matsayin gumakan alama na Gasar Kofin Duniya ta FIFA 2026, wato Maple the Moose, Zayu the Jaguar, da kuma Clutch the Bald Eagle lokacin da suka kai samame ga wani mai safarar ƙwayoyi a Lima a ranar 10 ga Yuli. A baya mutumin ya taɓa zaman shekara tara a kurkuku saboda safarar ƙwayoyi.

00:25

00:25
Ƙarin Bidiyoyi
'Yasandan Peru sun yi shigar burtu dom kama masu laifi
Jami'an sun ce an zabi yin shigar burtu ne saboda wanda ake zargi ɗin yana son ƙwallon ƙafa sosai.
Ƙarin Bidiyoyi