| Hausa
Abubuwan da Dala Triliyan 1.1 ta Elon Musk za ta iya yi a Afirka
04:14
Abubuwan da Dala Triliyan 1.1 ta Elon Musk za ta iya yi a Afirka
Elon Musk — babban ɗan kasuwa ɗan asalin ƙasar Afirka ta Kudu da ke da takardar ɗan ƙasar Amurka — ya zama mutum na farko a duniya da dukiyarsa ta kai aƙalla dalar Amurka triliyan ɗaya.

Mun duba wasu abubuwa da wadannan makuden kuɗaɗe za su iya saya ko kuma daukar nauyi a nahiyar Afirka.

Ƙarin Bidiyoyi
An kyankyashe dubban tsuntsayen flamingo a Turkiyya
Jirgi mara matuki na Isra'ila ya kai wa danjaridar Lebanon hari
Manyan sojojin da rashin tsaro ya yi ajalinsu a Nijeriya
Yadda aka sauya rigar ka'aba a ranar farko ta shekarar musulunci
An jera dubban takalma a don girmama 'ya'yan Falasdinawa da aka kashe
Yadda waya da soshiyal midiya ke lalata kwakwalwar yara
'Dalilin da ke sa ake sauya jarumai a fina-finai masu dogon zango'
Masu adawa da tsarin mulkin masarauta sun gudanar da tattaki yayin faretin bikin Sarki Charles
'Yasandan Peru sun yi shigar burtu dom kama masu laifi
Gobara ta cinye rukunin ma'ajiyar kayan aikin likitanci a California