Ga wani nazari da muka yi kan batun.

03:44

03:44
Ƙarin Bidiyoyi
Manyan sojojin da rashin tsaro ya yi ajalinsu a Nijeriya
Sun kasance masu ba da umarni a fannin tsaro. Amma da yawa daga cikinsu rashin tsaron ne ya yi ajalinsu. Daga janar-janar zuwa manyan kwamandoji, me ya sa matsalar tsaro a Nijeriya ke ci gaba da kai wa har kan manyan soja?
Ƙarin Bidiyoyi