Afirka
Sojojin Mozambique suna farautar fursunoni fiye da 1,500 da suka tsere a ranar Kirsimeti
Hukumomi sun bayyana cewa fursunonin sun yi amfani da rana ta uku ta tarzomar da aka tayar a ƙasar domin tserewa bayan, inda ake tarzomar kan samun labarin cewa jam'iyyar da ta jima tana mulki a ƙasar ta Frelimo ta ƙara lashe zaɓe a ƙasar.Karin Haske
Zaben Ghana: Rashin tabbacin masu jefa kuri'a ya sanya manyan 'yan takara yin canke
Ghana za ta zabi sabon Shugaban Kasa a ranar 7 ga Disamba, inda kasar ke sauraron cika alkawururrukan manyan 'yan takara kan farfado da tattalin arziki a lokacin da kasar tra Yammacin Afirka ke fuskantar tsadar rayuwa da hauhawar farashi.Karin Haske
Me zai biyo bayan nasarar Trump a zaɓen Amurka?
Ruɗanin da aka shiga dangane da wa zai lashe zaɓen Amurka ya wuce, inda mataimakiyar shugaban Amurka Kamala Harris ta amince da shan kaye, sai dai wanda ya yi nasara Donald Trump ba za a rantsar da shi ba har sai wakilan masu zaɓe sun kaɗa kuri'unsu.Duniya
Amurkawa na kaɗa ƙuri'a a zaɓen shugaban ƙasa da ‘yan majalisun dokoki
Mataimakiyar shugaban ƙasa Kamala Harris da ɗan takarar jam’iyar Republican Donald Trump suna fafatawa a zaɓen shugaban ƙasa inda yawancin ƙuri'un jin ra'ayin jama'a ke nuna tazarar kashi ɗaya zuwa uku cikin ɗari a tsakaninsu.
Shahararru
Mashahuran makaloli