Duniya
'Yan Isra'ila sun kafa ƙawancen neman ƙasashen duniya su matsa lamba ga ƙasarsu
Ƙawancen 'Yan Isra'ila don Matsin Lambar Ƙasa da Ƙasa ya fitar da sanarwa, wadda 'yan kasar fiye da 2,000 suka sanya wa hannu, suna kira ga MDD, Amurka, Tarayyar Turai da Ƙungiyar Ƙasashen Larabawa su ɗauki mataki kan kisan kiyashin Isra'ila a Gaza.Ra’ayi
Dole ne ƙasashen da ke son a yi sulhu tsakanin Isra'ila da Falasɗinu su daina ba da tallafin kafa matsugunan Yahudawa
Idan da gaske ne kasashe mambobin kungiyar EU na ci gaba da fatan samun maslahar kasashe biyu, dole ne su hana cibiyoyin hada-hadar kudi na Turai zuba jarin biliyoyin daloli ga kamfanonin da ke da hannu a gina matsugunan Yahudawa a Isra'ila.Duniya
Isra'ila na riƙe da Falasɗinawa 9,170 yayin da Isra'ilawa 116 ke hannun Hamas
Har a lokacin da manyan ƙasashen duniya ke matsa lamba ga Hamas su saki Isra'ilawa 116 da suka kama, amma babu buƙatar hakan ga Isra'ila daga wadannan ƙasashe kan ta saki sama da Falasɗinawa 9,170 da ta yi garkuwa da su tun 7 ga Oktoban bara.Türkiye
Turkiyya ta la'anci farfagandar Isra'ila a kafafan sada zumunta na yanar gizo, ta sha alwashin kare Gaza
Ankara ta ƙudiri niyyar kawo ƙarshen 'kisan kiyashin' da Tel Aviv ke yi, kuma na neman ganin 'an mayar da Isra'ila saniyar ware' a matakin ƙasa da ƙasa, in ji Ma'aikatar Harkokin Wajen Turkiyya.
Shahararru
Mashahuran makaloli