Duniya
Ma'aikatan BBC sun zargi kafar watsa labaran da nuna son-kai a rahotannin da take bayarwa kan Gaza
Ma'aikatan BBC da ƙwararru kan harkokin watsa labarai sun buƙaci kafar watsa labaran ta riƙa bayar da rahotanni na gaskiya a yayin da ake zarginta da goyon bayan Isra'ila a yaƙin da take yi a Gaza.Türkiye
Fahrettin Altun ya taya kamfanin dillancin labaran Anadolu murnar cika shekara 104
A saƙonsa na taya murna ga kamfanin dillancin labaran Anadolu kan bikin cika shekara 104 da kafuwa, Daraktan Sadarwa na Turkiyya ya ce, "Anadolu Agency (AA) muhimmin sashe ne a yaƙin da muke yi da labaran bogi."Duniya
BBC ta yarda cewa ta yaudari jama'a kan zanga-zangar goyon bayan Falasdinawa
Mun amince cewa ba mu yi abin da ya kamata ba kuma mun yaudari jama'a kan zanga-zangar goyon bayan Falasdinawa," a cewar babbar mai gabatar da shiri Maryam Moshiri a yayin da take gabatar da shiri kai-tsaye a BBC World News
Shahararru
Mashahuran makaloli