Afirka
An saki yaran da aka kama lokacin zanga-zanga a Nijeriya
An soke ƙarar ce kwana guda bayan Shugaba Bola Tinubu ya umarci kotu ta saki ƙananan yara da aka gurfanar a gabanta, waɗanda suke cikin mutanen da gwamnatin tarayyar ƙasar ta zarga da cin amanar ƙasa - lamarin da ya jawo ce-ce-ku-ce a ƙasar.Kasuwanci
Diloli ne suka hana mu sayar da buhun siminta a kan N3,500: BUA
Abdulsamad Rabiu ya ce, “Diloli da dama sun yi amfani da damar da muka bayar ta karya farashin siminti don cim ma manufarsu mara kyau. Maimakon su ƙara riba kaɗan a kan farashin da muka sayar musu, sai suka riƙa ninka farashinsa."Afirka
Abu bakwai da Shugaba Tinubu ya faɗa a jawabinsa kan zanga-zanga a Nijeriya
Shugaba Tinubu ya ce yana sane cewa janye tallafin fetur zai sa ya fuskanci ƙalubale, "amma ina tabbatar muku cewa na shirya fuskantar kowane irin ƙalubale muddin zai samar da kyakkyawan shugabanci ga al’ummar Nijeriya."Afirka
An buƙaci masu shirin zanga-zanga su miƙa sunayensu ga 'yan sandan Nijeriya
Babban Sufeton 'yan sandan Nijeriya Kayode Egbetokun ya buƙaci masu shirin zanga-zangar su ba su bayanai kamar wuraren haɗuwarsu da hanyoyin da za su bi a lokacin zanga-zangar da awannin da za su kwashe suna yinta; da sunayensu da na shugabanninsu.
Shahararru
Mashahuran makaloli