Kotun Abuja ta tura masu zanga-zanga gidan yarin Kuje

Kotun Abuja ta tura masu zanga-zanga gidan yarin Kuje

s
Masu zanga-zanga suna riƙe da kwalaye da aka yi rubutu kamar "A kawo ƙarshen yunwa a Nijeriya", "A dawo da tallafin man fetur" da sauransu.
TRT Afrika