Afirka
An saki yaran da aka kama lokacin zanga-zanga a Nijeriya
An soke ƙarar ce kwana guda bayan Shugaba Bola Tinubu ya umarci kotu ta saki ƙananan yara da aka gurfanar a gabanta, waɗanda suke cikin mutanen da gwamnatin tarayyar ƙasar ta zarga da cin amanar ƙasa - lamarin da ya jawo ce-ce-ku-ce a ƙasar.Afirka
Ahmed Rufai Abubakar: Shugaban Hukumar Tattara Bayanan Sirri ta Nijeriya ya sauka daga muƙaminsa
Darakta Janar na Hukumar Tattara Bayanan Sirri ta Nijeriya, wato National Intelligence Agency (NIA), Ahmed Rufai Abubakar, ya miƙa takardar ajiye aikinsa ga shugaban ƙasar Bola Tinubu ranar Asabar.
Shahararru
Mashahuran makaloli