Afirka
An saki yaran da aka kama lokacin zanga-zanga a Nijeriya
An soke ƙarar ce kwana guda bayan Shugaba Bola Tinubu ya umarci kotu ta saki ƙananan yara da aka gurfanar a gabanta, waɗanda suke cikin mutanen da gwamnatin tarayyar ƙasar ta zarga da cin amanar ƙasa - lamarin da ya jawo ce-ce-ku-ce a ƙasar.Afirka
Abu bakwai da Shugaba Tinubu ya faɗa a jawabinsa kan zanga-zanga a Nijeriya
Shugaba Tinubu ya ce yana sane cewa janye tallafin fetur zai sa ya fuskanci ƙalubale, "amma ina tabbatar muku cewa na shirya fuskantar kowane irin ƙalubale muddin zai samar da kyakkyawan shugabanci ga al’ummar Nijeriya."Afirka
An ba da umarni a ƙara tsaro a kan iyakokin Nijeriya game da shirin zanga-zanga
“Babbar Kwanturola ta kuma bayar da umarni ga manyan Kwanturololi da ke kan iyakoki su tabbatar cewa jami'an da ke aiki a kan iyakoki sun tashi tsaye wajen hana duk wasu ɓata-gari daga ƙasashen waje shigowa ƙasar nan domin aiwatar da mugun nufinsu.”Afirka
An buƙaci masu shirin zanga-zanga su miƙa sunayensu ga 'yan sandan Nijeriya
Babban Sufeton 'yan sandan Nijeriya Kayode Egbetokun ya buƙaci masu shirin zanga-zangar su ba su bayanai kamar wuraren haɗuwarsu da hanyoyin da za su bi a lokacin zanga-zangar da awannin da za su kwashe suna yinta; da sunayensu da na shugabanninsu.
Shahararru
Mashahuran makaloli