Karin Haske
Me zai biyo bayan nasarar Trump a zaɓen Amurka?
Ruɗanin da aka shiga dangane da wa zai lashe zaɓen Amurka ya wuce, inda mataimakiyar shugaban Amurka Kamala Harris ta amince da shan kaye, sai dai wanda ya yi nasara Donald Trump ba za a rantsar da shi ba har sai wakilan masu zaɓe sun kaɗa kuri'unsu.Ra’ayi
A yayin da yunƙurin kashe Trump ya sosa zuƙata, shin Biden zai iya ci gaba da samun karɓuwa?
Jam'iyyar Democrat ta faɗa ruɗani tun bayan muhawarar 'yan takarar Shugaban Ƙasar da aka yi a watan da ya gabata. Shin ta yaya rikicin siyasa da ke ƙaruwa a Amurka zai sauya lissafin zaɓen da ke tafe?Türkiye
Shugaba Erdogan ya yi 'Allah wadai' da yunƙurin yi wa Trump gisan gilla
"Na yi imanin cewa, za a gudanar da bincike kan wannan harin ta hanya mafi inganci domin tabbatar da cewa an gurfanar da wadanda suka aikata wannan aika-aika a gaban kuliya cikin gaggawa," kamar yadda Shugaban Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya bayyana
Shahararru
Mashahuran makaloli