Afirka
Tinubu ya umarci Ma’aikatar Sharia ta yi aiki da majalisar dokokin Nijeriya kan dokar haraji
Wata sanarwar da Ministan Watsa Labaran Nijeriya, Mohammed Idris, ya fitar ta ce gwamnatin tarrayyar ƙasar tana maraba da duka shawarwarin da za su iya ƙarin haske game da duk wani ɓangare na daftarin dokokin da ka iya shige wa mutane duhu.
Shahararru
Mashahuran makaloli