Duniya
Bai kamata a bar tsarin Turkiyya na son shiga Tarayyar Turai a hannun wasu tsirarun ƙasashe ba — Fidan
Ministan wajen Turkiyya da takwaransa na Sifaniya sun tattauna a kan yaƙin Isra'ila a Gaza, da samar da dauwamammen zaman lafiya a Gabas ta Tsakya da alaƙar Turkiyya da Tarayyar Turai a yayin da suka yi taron manema labarai na haɗin-gwiwa a Ankara.Türkiye
Turkiyya ta bukaci EU ta yi adalci tare da daukar matakan da suka dace kan kasar
Ministan Harkokin Wajen Turkiyya ya soki matakin dage zaman tattaunawar yarjejeniyar hadin gwiwa kan dangantakar da ke tsakanin kasar da Tarayyar Turai EU da aka shirya gudanarwa a Taron Ƙoli da ya gudana a makon jiya zuwa taron kungiyar na gaba.
Shahararru
Mashahuran makaloli