Karin Haske
Abin ya sa wannan dutse na Tanzaniya yake da daraja
A karkashin kasa, a kasar Tanzania akwai dimbin arzikin wani dutse, wanda darajarsa ta ninka darajar lu'u-lu'u sau dubu, amma kasar ba ta ci ribarsa da kyau ba har yanzu saboda ba ta tallata shi yadda ya kamata ba, da kuma wasu kalubalen hako shi.Karin Haske
Cika shekara 60 da kafuwa: Waiwayen yadda yankuna biyu suka zama Tanzania
A ranar 26 ga Afrilun shekarar 1964 ce yankunan Tanganyika da Zanzibar suka hade, inda hadewar ta haifar da Hadaddiyar Jamhuriyar Tanzania. Wannan wani labari ne na juriya da amana da 'yan mazan jiyan kasar suka nuna.Karin Haske
Yadda dakatar da kamun kifi ke jefa mutane cikin kuncin rayuwa a Tanzania
Tekun Victoria, teku ne mai ban sha’awa, da yake samar da abinci ga miliyoyin mutane a Gabashin Afirka. Tekun na zagaye ne da duwatsu, da natsatstsun wuraren hutawa da birane masu cike da hada-hadar harkokin yau da kullum.
Shahararru
Mashahuran makaloli