Afirka
Yaƙin Sudan: Motoci ɗauke da kayayyakin agaji sun isa Khartoum a karon farko bayan watanni 20
Ayarin motocin ya haɗa da tireloli 22 ɗauke da abinci daga hukumar samar da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya WFP, da wata tirela daya daga ƙungiyar likitoci ta MSF da kuma tireloli biyar ɗauke da magunguna daga hukumar UNICEF.Kasuwanci
NNPC ya ƙaryata rahoton zargin ya yi ƙarin N3.3tr a kuɗin tallafin man fetur
Kamfanin NNPC ya ce yana gudanar da harkokin kasuwancinsa ne bisa gaskiya da amana ta hanyar bin ƙa'idojin ƙasashen duniya kana babu wani lokaci da kamfanin ya taɓa ƙara kuɗin tallafin man fetur na gwamnatin tarrayar Nijeriya.Afirka
Gwamnatin Nijeriya ba za ta iya ci gaba da biyan tallafi kan lantarki ba - Minista Adebayo
Ministan ya bayyana hakan ne a wani taron manema labarai da aka yi a ranar Laraba a Abuja, inda ya ce Naira biliyan 450 ne kawai aka ware domin tallafin lantarki a bana amma ma’aikatarsa na bukatar sama da naira tiriliyan biyu domin biyan tallafin.
Shahararru
Mashahuran makaloli