Afirka
'Yan Nijeriya sun fara haƙura da amfani da motocinsu saboda tsadar rayuwa
Masu matsakaicin samu a Nijeriya yanzu haka suna sadaukar da jin dadin amfani da motocinsu don zriga-zirga, saboda yadda hauhawar farashin man fetur ta ninka fiye da sau biyar, tun daga lokacin da Shugaba Bola Tinubu ya hau mulki a watan Mayun 2023.Kasuwanci
Uganda ta ƙulla yarjejeniya da kamfanin Turkiyya don gina titin jirgin ƙasa na kilomita 272
Ana sa ran layin dogo wanda aka tsara don inganta saurin gudu da kuma jigilar kaya, ana sa ran zai karfafa alakar Uganda da hanyoyin kasuwanci a yankin, gami da tashar ruwan Tekun Indiya ta Mombasa.Karin Haske
Nijeriya tana bukatar saukaka harkar sufurin cikin gida
Nisan Mumbai a Indiya zuwa Legas a Nijeriya ta ruwa ya kai kilomita15,504, yayin da nisan Legas zuwa Abia kilomita 586 ne kacal. Amma me ya sa safarar kaya daga Mumbai zuwa Legas ya fi daga Legas zuwa Abia sauƙi, duk da cewa ya ninka a nisa sau 26?
Shahararru
Mashahuran makaloli