Karin Haske
Sudan na neman ɗaukin gaggawa don samun waraka a 2025
Sudan tana cikin ƙangin yaƙin basasa na tsawon watanni 20 wanda ya halaka aƙalla rayuka 60,000, sannan ya ɗaiɗaita sama da mutane miliyan 14, kuma lamarin na buƙatar ayyukan jin-ƙai saboda sauran rikice-rikice sun ɗauke hankalin duniya.Karin Haske
Dalilin da yasa aka kasa samun zaman lafiya a Sudan da DR Congo a 2024
Yayin da aka shiga sabuwar shekara, tashe- tashen hankula a Sudan da Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo da kuma munanan ayyukan mayaka masu dauke da makamai a yankin na ci gaba da haifar da rudani da rikice-rikicen jinƙai a nahiyar.Afirka
Yaƙin Sudan: Motoci ɗauke da kayayyakin agaji sun isa Khartoum a karon farko bayan watanni 20
Ayarin motocin ya haɗa da tireloli 22 ɗauke da abinci daga hukumar samar da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya WFP, da wata tirela daya daga ƙungiyar likitoci ta MSF da kuma tireloli biyar ɗauke da magunguna daga hukumar UNICEF.Ra’ayi
Nuna wariya, gajiya da halin ko in kula: Dalilan da suka sa duniya ta manta da Sudan
Sudan na fuskantar rikicin yunwa da raba mutane da matsugunansu mafi muni a duniya, inda miliyoyin 'yan aksar ke fama da yunwa da gudun hijira ala tilas. Amma har yanzu duniya ba ta mayar da hankali ga kasar - ga dalili, d akuma me ya kamata a yi.Afirka
Sojojin Sudan sun ƙwato wani muhimmin birni daga hannun rundunar RSF
Sojojin Sudan sun ce sun ƙwato birnin Sinja da ke kudancin Khartoum babban birnin ƙasar daga hannun rundunar RSF. Ko a kwanakin baya sai da sojojin Sudan suka ƙwace iko da wasu muhimman wurare kamar Jebel Moya da garuruwa kamar As-Suki da Ad-Dinder.
Shahararru
Mashahuran makaloli