Afirka
Ministan Tsaro da shugabannin sojojin Nijeriya za su tare a Sokoto don fatattakar Bello Turji da sauran ‘yan ta’adda
A lokacin da suke yankin na Arewa Maso Yamma, “Za su sa ido kan ayyukan soja don tabbatar da cewa an gama da Bello Turji da tawagarsa,” a cewar wata sanarwa ta Ma’aikatar Tsaron Nijeriya ta fitar a daren Lahadi.Afirka
'Fiye da mutane 200 ne daga Gobir ke hannun masu garkuwa da mutane'
Jagororin al'umma a Gobir na ƙaramar Hukumar Sabon Birni a jihar Sokoto sun ce fiye da mutum 200 ne 'yan bindiga suka ɗauke daga garin a cikin kimanin wata guda. Sai dai rundunar 'yan sandan jihar ta ce ba ta da masaniya game da satar mutanen.Afirka
Rundunar Sojin Nijeriya ta soma bincike kan yamutsi a gadirum ɗinta na Sokoto
A kwanakin baya ne wasu jaridun Nijeriya suka ruwaito yadda aka harbi wani kofur ɗin soja bayan wasu sojoji sun fito daga gadirum ɗin da ake tsare da su a Sokoto inda suka yi zanga-zanga kan rashin abinci mai kyau da wurin kwana.Afirka
Yadda Arewacin Nijeriya ya faɗa cikin zulumi sakamakon sace fiye da mutum 500 a mako ɗaya
"Ƴan bindiga sun mamaye ɗaruruwan ƙauyuka a arewa maso yammacin Nijeriya, inda suka maye gurbin gwamnati da masu sarautun gargajiya. A wannan hali da ake ciki, ba za a daɗe ba za su soma ƙwace ikon dukkan ƙananan hukumomi," in ji Audu Bulama Bukarti.
Shahararru
Mashahuran makaloli