Afirka
Rundunar sojin Nijeriya ta ce dakarunta sun kashe 'yan ta'adda kusan dubu biyu a watanni uku da suka gabata
Rundunar sojin Nijeriya ta ce ta kashe shugabannin 'yan bindiga da dama da ɗaruruwan mayaƙa a ƙasar bayan sabbin hare-hare da aka kai a watanni uku na wannan shekarar, in ji kakakin rundunar a ranar Alhamis ɗin nan.Afirka
Sojojin Nijeriya sun kawar da kwamandojin Boko Haram biyar da mayaƙanta 35
Rundunar sojin Nijeriya ta ce ta yi nasarar kawar da kwamandojin Boko Haram guda biyar da wasu mayaƙan ƙungiyar 35 a wasu hare-haren sama da rundunar Operation Hadin Kai ta gudanar a jihar Bornon da ke arewa maso gabashin ƙasar.Afirka
IPOB: Tursasa wa mutane su yi zaman gida cin amanar ƙasa ne - Tinubu
Shugaba Tinubu ya bayar da umarnin ne a wata sanarwa da ya fitar ranar Asabar da maraice inda ya yi alhinin kisan sojoji biyar da ake zargi mayaƙan ƙungiyar IPOB da ke neman ɓallewa daga Nijeriya sun yi a birnin Aba ranar 30 ga watan Mayu.Afirka
Sojojin Nijeriya sun kashe ƴan ta'adda da yawa a Katsina da Zamfara
Sojojin Nijeriya sun yi ba-ta-kashi da ƴan bindiga a wasu ƙauyuka na ƙaramar hukumar Faskari da ke Katsina inda suka kashe guda takwas tare da ƙwato bindigogi uku ƙirar-gida, da kakin soji da hatsi mai yawa, a cewar sanarwar.
Shahararru
Mashahuran makaloli