Afirka
Ghana ta haramta amfani da jirgi maras matuƙi na ɗaukar hoto a dandalin rantsar da sabon shugaban ƙasa
Dokar haramcin ta shafi duk wani nau’i na jirgi maras matuƙi na ɗaukar hoto wanda ake amfani da shi domin nishaɗi ko kuma kasuwanci kuma zai yi aiki ne a dandalin Black Star da ke Accra babban birnin ƙasar.Afirka
Nijar ta sa hannu kan kundin tattara bayanan 'yan ta'adda
Dokar ta tanadi hukuncin karɓe takardar shaidar ɗan ƙasa ga duk wanda sunansa ya shiga kundin, sannan idan aka yanke wa mutum hukuncin zaman gidan yari na tsawon shekara biyar ko fiye da haka za a ƙwace shaidarsa ta ɗan ƙasa dindindin.
Shahararru
Mashahuran makaloli