Türkiye
Turkiyya na son zaman lafiya a Siriya kuma tana goyon bayan yankinta - Altun
Fahrettin Altun ya sake jaddada shirin Shugaba Erdogan na tattaunawa da shugaban gwamnatin Siriya Assad, yana mai cewa tattaunawar tana da muhimmanci a yanayin da ake ciki na rikice-rikice da tashin hankali da kuma gudun hijira.Türkiye
Babu ƙasar da za ta tsira har sai an tursasa wa Isra'ila bin dokokin ƙasa da ƙasa — Erdogan
Shugaban kasar Turkiyya ya caccaki Ƙasashen Yamma bisa zargin su da hannu a yakin Isra'ila tare da sukar gazawar tsarin kasa da kasa wajen dakile ayyukan ta'addanci da ake ci gaba da yi a zirin Gaza na Falasdinu.Türkiye
Hare-haren da ake kai wa Rafah sun nuna haƙiƙanin Isra'ila — Shugaban Turkiyya Erdogan
Shugaban ƙasar Turkiyya Erdogan ya ce Firaministan Isra'ila Netanyahu yana kwaikwayon salon kisan ƙare dangi na tsohon shugaban ƙasar Yugloslavia Slobodan Milosevic da Radovan Karadzic na Bosniya da kuma Adolf Hitler na Jamus.
Shahararru
Mashahuran makaloli