Türkiye
Dan sama jannatin Turkiyya na 2 zai bi jirgin Virgin Galactic da zai yi zagaye a sararin samaniya
Tafiyar da ɗan sama jannati Atasever zai yi da jirgin Virgin Galactic na zuwa ne bayan bulaguron ɗan sama jannatin Turkiyya na farko a watan Janairu zuwa Tashar Ƙasa da Ƙasa ta Sararin Samaniya a shirin Axiom Mission 3 mission.Türkiye
Turkawa na cike da murna a yayin da dan sama-jannatin kasar ke shirin tafiya tashar Sararin Samaniya
Shugaban Turkiyya ya hadu da dan sama jannatin Turkiyya Alper Gezeravci, inda ya kara jaddada muhimmancin tafiya zuwa sararin samaniya wanda ya ce zai taimaka wa bangaren kimiyya da kuma bayar da karfin gwiwa ga yara.Duniya
Me ya sa masu bincike a sararin samaniya suke gasar zuwa Kudancin Duniyar Wata?
Hukumar bincike kan sararin samaniya ta Indiya na kokarin saukar da kumbonta a iyakar kudancin duniyar wata, aikin da zai iya habaka burin Indiya na zuwa duniyar sama, ya kuma fadada ilimin da ake da shi game da ruwan kankara da ke duniyar watan.Karin Haske
NASA ta tsara gwaji kan yadda rayuwa za ta iya kasancewa a Duniyar Mars
NASA za ta sa ido da bin diddigin yanayin lafiyar jiki da ta kwakwalwar mutanen da suka amince su shiga cikin wani gini da ke kwaikwayon yadda Duniyar Mars take, don fahimtar yadda mutane za su jure wa shirin da ake yi na zuwa jar duniyar a nan gaba.
Shahararru
Mashahuran makaloli