- Shafin Farko
- Labarai
Rikicin Isra'ila Da Falasdinu
DUBA- 12, Rikicin Isra'ila Da Falasdinu -HARUFFAN
Duniya
Lebanon ta buƙaci MDD ta tilasta wa Isra'ila ta dakatar da kai hari ta kuma janye dakarunta
Yaƙin da mahukuntan Tel Aviv suka kwashe fiye da shekara ɗaya suna yi a Gaza ya kashe Falasɗinawa aƙalla 42,409. A gefe guda, hare-haren da Isra'ila ta ƙaɗdamar a Lebanon a Oktoban 2023 sun kashe fiye da mutum 2,350 da raba miliyan 1.2 da muhallansu.Duniya
Isra'ila ta kai farmaki kan hedkwatar Hezbollah a birnin Beirut
Yakin da Isra'ila ke yi a Zirin Gaza, wanda yanzu yake kwana na 357, ya yi sanadin mutuwar Falasdinawa akalla 41,534. Bugu da ƙari, sama da mutum 620 aka kashe tun ranar 23 ga watan Satumba a wani babban harin bam da Isra'ila ta kai a Lebanon.Duniya
Isra'ila ta samu tallafin dalar Amurka biliyan 8.7 "don ƙarfafa tsaronta"
Yakin da Isra'ila ke yi a Zirin Gaza, wanda yanzu yake kwana na 356, ya yi sanadin mutuwar Falasdinawa akalla 41,495. Bugu da ƙari, sama da mutum 620 aka kashe tun ranar 23 ga watan Satumba a wani babban harin bam da Isra'ila ta kai a Lebanon.Duniya
Sabbin hare-haren sama da Isra'ila ta kai Lebanon sun yi sanadin mutuwar mutum 51 da jikkata 223
Yaƙin Isra'ila a Gaza ya shiga rana ta 355, inda ta kashe kusan Falasɗinawa 41,495 – yawacinsu mata da yara – tare da jikkata kusan 96,006 kuma wani ƙiyasi ya nuna cewa fiye da mutum 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzan gine-ginen da aka rusa.Duniya
Fashe-fashen na'ura a Lebanon ƙaddamar da yaƙi ne: Shugaban Hezbollah
Yaƙin Isra'ila a Gaza ya shiga rana ta 349, inda ta kashe kusan Falasɗinawa 41,272 – yawacinsu mata da yara – tare da jikkata kusan 95,551 kuma wani ƙiyasi ya nuna cewa fiye da mutum 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzan gine-ginen da aka rusa.Duniya
Hamas ta gargadi Isra'ila kan tsokanar da take yi a Masallacin Ƙudus
Yaƙin Isra'ila a Gaza ya shiga rana ta 343, inda ta kashe kusan Falasɗinawa 41,118 – yawacinsu mata da yara – tare da jikkata kusan 95,125 kuma wani ƙiyasi ya nuna cewa fiye da mutum 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzan gine-ginen da aka rusa.Duniya
Harin da Isra'ila ta kai a makarantar MDD a Gaza ya kashe aƙalla mutum 14
Yaƙin Isra'ila a Gaza ya shiga rana ta 341, inda ta kashe kusan Falasɗinawa 41,084 – yanwacinsu mata da yara – tare da jikkata kusan 95,029 kuma wani ƙiyasi ya nuna cewa fiye da mutum 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzan gine-ginen da aka rusa.Duniya
Adadin wadanda suka mutu a Gaza ya haura 40,988 a ci gaba da hare-haren Isra'ila
Yaƙin Isra’ila a Gaza ya shiga rana ta 339, inda ta kashe kusan Falasɗinawa 41,000 – yanwacinsu mata da yara – tare da jikkata kusan 95,000, kuma wani ƙiyasi ya nuna cewa fiye da mutum 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzan gine-ginen da aka rusa.Duniya
Isra'ila ta sake kashe wasu mutum 27 ciki har da yara a wani hari da ta kai a Gaza
Yaƙin Isra’ila a Gaza ya shiga rana ta 336, inda ta kashe aƙalla Falasɗinawa 40,878 – yanwacinsu mata da yara – tare da jikkata fiye da 94,454, kuma wani ƙiyasi ya nuna cewa fiye da mutum 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzan gine-ginen da aka rusa.Duniya
Adadin Falasdinawan da suka mutu ya kai 40,878 a yakin Isra'ila na Gaza
Yaƙin Isra’ila a Gaza ya shiga rana ta 335, inda ta kashe aƙalla Falasɗinawa 40,861 – yanwacinsu mata da yara – tare da jikkata fiye da 94,398, kuma wani ƙiyasi ya nuna cewa fiye da mutum 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzan gine-ginen da aka rusa.Duniya
Za a ci gaba da tattaunawar tsagaita wuta a Gaza a mako mai zuwa a birnin Alkahira
Yakin da Isra'ila ke yi a Gaza ya shiga kwanaki 315 yanzu, ya kashe a kalla Falasdinawa 40,005 akasari mata da kananan yara tare da jikkata mutum fiye da 92,401, an ƙiyasta mutane 10,000 na binne a karkashin baraguzan gine-ginen da aka kai musu hari.
Shahararru
Mashahuran makaloli