Karin Haske
Ga koshi da kwanan yunwa a Nijeriya: Ga dimbin arziki amma babu isasshen lantarki
Matsalar lantarki da Nijeriya ke fama da ita na kara ta'azzara sakamakon lalata turaku da hanyoyin dako da rarraba lantarki a arewacin kasar, wanda ya janyo mayar da martani saboda tirsasa zama a duhu duk da dimbin arzikin da Nijeriya ke da shi.
Shahararru
Mashahuran makaloli