Duniya
Isra'ila ta kashe ma'aikatan lafiya suna tsaka da aikin ceto a Lebanon
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza — wanda a yanzu ya shiga kwana na 407 — ya kashe aƙalla Falasɗinawa 43,799 da jikkata 103,601, kuma ana fargabar 10,000 suna binne a ƙarƙashin ɓaraguzai. A Lebanon ma, Isra'ila ta kashe mutum 3,440 tun Oktoban bara.Duniya
Isra'ila na riƙe da Falasɗinawa 9,170 yayin da Isra'ilawa 116 ke hannun Hamas
Har a lokacin da manyan ƙasashen duniya ke matsa lamba ga Hamas su saki Isra'ilawa 116 da suka kama, amma babu buƙatar hakan ga Isra'ila daga wadannan ƙasashe kan ta saki sama da Falasɗinawa 9,170 da ta yi garkuwa da su tun 7 ga Oktoban bara.Duniya
Isra'ila za ta ci gaba da yaƙi a Gaza har zuwa farkon 2025 — Tel Aviv
Isra'ila ta kwashe kwana 229 tana kai hare-hare a Gaza abin da ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 36,096 — kaso 71 daga cikinsu jarirai, mata da yara — sannan ta jikkata mutum 81,136, kuma mutum sama da 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine.Duniya
Sojojin Isra'ila sun ce an yi musayar wuta da dakarun Masar
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza, ya shiga rana ta 234 inda aka kashe akalla mutum 35,984 - kashi 70 jarirai ne da yara da mata - an raunata sama da 80,643 yayin da ake fargabar sama da mutum 10,000 na karkashin baraguzan gine-ginen da aka rusa.Duniya
Kai-tsaye: An dakatar da rabon abinci a Rafah saboda rashin tsaro –– UNRWA
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza, ya shiga rana ta 228 inda aka kashe akalla mutum 35,562 - kashi 70 jarirai ne da yara da mata - an raunata sama da 79,652 yayin da ake fargabar sama da mutum 10,000 na karkashin baraguzan gine-ginen da aka rusa.Duniya
Mutum 20 ne suka mutu sakamakon harin da Isra'ila ta kai wani gida mai ɗauke da Falasdinawa kusan 100 a Gaza
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza, ya shiga rana ta 221 inda aka kashe akalla mutum 35,173 - kashi 70% jarirai ne da yara da mata - an raunata sama da 79,061 yayin da ake fargabar sama da mutum 10,000 na karkashin baraguzan gine-ginen da aka rusa.
Shahararru
Mashahuran makaloli