Duniya
Putin ya bai wa Aliyev haƙuri kan hatsarin jirgin saman Azerbaijan
Fadar Kremlin ta ce na'urorin tsaron sararin samaniya sun yi luguden wuta a kusa da Grozny a ranar Laraba saboda wani harin da jirgin saman Ukraine maras matuƙi ya kai, amma shugaban bai bayyana ko na'urorin tsaron ne suka harbo jirgin ba.Duniya
Putin ya shirya yin bikin Ranar Nasara a lokacin da Ukraine ke ji a jikinta
9 ga Mayu, Ranar bikin Nasarar Tarayyar Soviet a kan Nazi a Jamus a lokacin yakin duniya na II, Rana ce ta hudu da ake bikinta a kowacce shekara, kuma a irin ta a shekarar da ta gabata Rasha ta kawar da wani hari da Ukraine ta kai mata.
Shahararru
Mashahuran makaloli