Duniya
'Yan Jam'iyyar Republican a Amurka sun gabatar da dokar tura ɗaliban da aka kama da zanga-zanga zuwa Gaza
Wakilan jam'iyyar Republican da dama na Amurka sun gabatar da wasu ƙudirori biyu da za su tura daliban da aka kama a zanga-zangar goyon bayan Falasdinu zuwa Gaza na tsawon watanni shida tare da soke bizar ɗaliban ƙasashen duniya.Türkiye
Majalisar Dokokin Turkiyya za ta daina sayen kayayyakin kamfanonin da ke goyon bayan zaluncin Isra'ila
Wannan mataki na zuwa ne don mayar da martani ga hare-haren bama-bamai da Isra'ila ke yi kan yankin Gaza na Falasdinawa da aka yi wa ƙawanya, inda aka kashe a kalla Falasdimawa 10,328 tun daga 7 ga Oktoba zuwa yanzu.Afirka
Amfanin yin magana da harshen Hausa a Majalisar Dokokin Jihar Bauchi
Masana sun ce yin magana da Hausa wajen gudanar da harkoki a majalisar dokokin jihar Bauchi zai sa mutane su fi fahimtar abubuwan da wakilansu suka sanya a gaba, sai dai wasu na cewa kada su yi watsi da Turanci domin shi ma yana da ranarsa.
Shahararru
Mashahuran makaloli