Duniya
Lebanon ta buƙaci MDD ta tilasta wa Isra'ila ta dakatar da kai hari ta kuma janye dakarunta
Yaƙin da mahukuntan Tel Aviv suka kwashe fiye da shekara ɗaya suna yi a Gaza ya kashe Falasɗinawa aƙalla 42,409. A gefe guda, hare-haren da Isra'ila ta ƙaɗdamar a Lebanon a Oktoban 2023 sun kashe fiye da mutum 2,350 da raba miliyan 1.2 da muhallansu.Karin Haske
Abin da ya sa Afirka ta fusata da Amurka kan batun kujerun Kwamitin Tsaro na MDD
Ɗaɗaɗɗen yunƙurin AfirKa na neman kujerun dindindin a Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya ya samu goyon baya da ba a yi tsammani ba daga Amurka gabanin babban taron majalisar karo na 79 da aka gudanar a birnin New York a cikin watan Satumba.
Shahararru
Mashahuran makaloli